1/6
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa screenshot 0
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa screenshot 1
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa screenshot 2
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa screenshot 3
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa screenshot 4
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa screenshot 5
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa Icon

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa

first-rate-apps
Trustable Ranking IconПеревірений
1K+Завантаження
9MBРозмір
Android Version Icon4.1.x+
Версія Android
2.9(02-02-2021)Остання версія
-
(0 Відгуки)
Age ratingPEGI-3
Завантажити
ДеталіВідгукиВерсіїІнформація
1/6

Опис програми Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa

Wannan application yana dauke da Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta

Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana’iza, da RAYUWAR ANNABI (S.A.W) A CIKIN WATAN AZUMI da Rayuwar Annabi (S.A.W) A Lokacin Aikin Hajji da Matsayi Sahaba A Lokacin Annabi SAW & Bayansa da kuma Falalan Uwayen Muminai (Matan Manzon Allah SAW) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da harshen larabci. Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (S.A.W).


Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai,ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar musulunci da kuma rayuwar Annabi Mohammad (S.A.W).

ina fatan wannan application wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.

Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan application kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.


Takaiccen tarihin manzon Allah.


Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (SAW).


Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abūl-Qāsim Muḥammad ibn ʿAbd Allāh ibn ʿAbd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn ˁAbd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.


Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi ɗan Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.


Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra'uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.


Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.


Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma musulmi suka karva daga gare shi.


Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.


Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.


Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (a.s) ita ce matarsa ta farko, amma sauran su ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab 'yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna 'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya 'yar Huyayyi xan Akhdabl.


'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.


Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab)- Khaibar- Hunaini.


Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star


Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa – Версія 2.9

(02-02-2021)
Інші версії
Що нового1.This Update includes bug fixes and improvements2. New version with some awesome features

Ще немає відгуків чи оцінок! Щоб залишити першим,

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa - інформація про APK

Версія APK: 2.9ID пакета: com.andromo.dev658544.app668213
Сумісність з Android: 4.1.x+ (Jelly Bean)
Розробник:first-rate-appsПолітика конфіденційності:https://rrnapps.blogspot.com/?m=1Дозволи:4
Назва: Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & MatayensaРозмір: 9 MBЗавантаження: 10Версія: : 2.9Дата випуску: 2021-02-02 21:56:09Мінімальний екран: SMALLПідтримуваний процесор:
ID пакета: com.andromo.dev658544.app668213SHA1 підпис : E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BРозробник (CN): Andromo AppОрганізація (O): "Andromo.com LМісцевість (L): Країна (C): CAРегіон/місто (ST): MBID пакета: com.andromo.dev658544.app668213SHA1 підпис : E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9BРозробник (CN): Andromo AppОрганізація (O): "Andromo.com LМісцевість (L): Країна (C): CAРегіон/місто (ST): MB

Остання версія Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa

2.9Trust Icon Versions
2/2/2021
10 завантаження9 MB Розмір
Завантажити

Інші версії

2.8Trust Icon Versions
3/11/2020
10 завантаження9.5 MB Розмір
Завантажити
appcoins-gift
Бонусні ігриВигравайте ще більше нагород!
більше
Sudoku Online Puzzle Game
Sudoku Online Puzzle Game icon
Завантажити
Cradle of Empires: 3 in a Row
Cradle of Empires: 3 in a Row icon
Завантажити
Tile Match - Match Animal
Tile Match - Match Animal icon
Завантажити
Triple Match Tile Quest 3D
Triple Match Tile Quest 3D icon
Завантажити
Okara Escape - Merge Game
Okara Escape - Merge Game icon
Завантажити
Rummy 45 - Remi Etalat
Rummy 45 - Remi Etalat icon
Завантажити
Takashi: Shadow Ninja Warrior
Takashi: Shadow Ninja Warrior icon
Завантажити
Seekers Notes: Hidden Objects
Seekers Notes: Hidden Objects icon
Завантажити
Hidden Escape - 100 doors game
Hidden Escape - 100 doors game icon
Завантажити
Eternal Evolution
Eternal Evolution icon
Завантажити
Kindergarten kids Math games
Kindergarten kids Math games icon
Завантажити